Masana'antar Kannywood Tacika Shekara 27 Dakafata

Yaune Masana'antar Kannywood Tacika Shekara 27 Dakafata Shin Ko Zamu Iya Jin Ra'ayin Ku Akan Cigaba Ko Rashin Cigaba Daaka Samu Samun Ji Daga Gareku


1 Response to "Masana'antar Kannywood Tacika Shekara 27 Dakafata "

  1. Agaskiya Masana'antar Kannywood Taci gaba ba ma kuma ko kadanba saboda abubuwanda babusuda a masana'antar yau idan kaduba zaka ga dashi suke amfanin...mudai munafatan Allah yasa aciga ba haka kuma muna rokon Allah muma wata rana Muga kanmu cikin Masanatar #KANNYWOOD Gaisuwata zuwaga Ali Nuhu,Hafsat Idris,Fati Washa,Jamila Nagudu,Halima Atete,Umma Shehu Dama duk sauran dabansa sunansu ba Alhamdu lillah

    ReplyDelete