By Unknown Monday, 17 April 2017 Kannywood VIDEO: Adam A Zango Ya Tona Asirin Kannywood Gaskiya Wannan Abu Bai Yiwa Yawancin Mutanen Wannan Masana'anta Dadiba Saboda Irin Yadda Jarumin Ya Fallasa Wa Masana'antar Gabadaya...
By Unknown Sunday, 16 April 2017 Kannywood Cikakken Bayani Akan Yadda Bikin Mawaki Nura M Inuwa Zai Kasance Ga Yadda Shirye Shiryen Zai Kasance 1..Kamu___on 27/4/2017 Lokaci_____5PM Wuri_____Soli Center Katsina. 2..DINNER____On 28/4/2017. Lokaci_...
By Unknown 03:31 Kannywood PHOTO: Fina Finan Rahama Sadau Wanda Tayi Shigar Banza Tareda Rungumar Maza Sun Fara Fitowa Kalli Sabbin Hotunan Da Rahma Sadau Tayi Da Yan Kudancin kasar nan Gaskiya Wannan Babban Abin Allah Wadai Ne A Matsayin ta Na Musulma Kuma B...
By Unknown Saturday, 15 April 2017 Kannywood Masana'antar Kannywood Tacika Shekara 27 Dakafata Yaune Masana'antar Kannywood Tacika Shekara 27 Dakafata Shin Ko Zamu Iya Jin Ra'ayin Ku Akan Cigaba Ko Rashin Cigaba Daaka Samu Samu...
By Unknown 22:16 Kannywood Sakon Barka Da Safiya Kai Tsaye Daga Maryam Hiyana Tsohuwar Jaruma Maryam Hiyana Tana Yiwa Duk Masoyanta Barka Da Safiya Dafatan Kowa Ya Tashi Cikin Koshin Lafiya Kamar Yadda Itama Ta Tashi S...
By Unknown 22:08 Kannywood Kannywood: Inaso Nafi Mahaifina Suna Da Daukaka Inji Yaro Ahmad Ali Nuhu Ahmad Ali Nuhu Yarone Wanda Yake Da Ga Jarumi Ali Nuhu Yanzu Haka Yana Mutukar Kokari Acikin Masana'antar Ta Yadda Har Yake Fatan Yafi M...
By Unknown 16:25 Kannywood Jaruma Rahama Sadau Tace Tun Tana Yarinya Karama Batada Burin Daya Wuce Tazama Yar Rawa (Dancer) Tsohuwar Jarumar kamfanin shirya fina-finan Hausa wato (Kannywood) Rahma Sadau tace tun tana Yarinya yar Karama bata da wani Burin daya wuce...
By Unknown 16:19 Kannywood Kannywood: Ban Aske Gashin Kaina Ba - Inji Nafisa Abdullahi Ganin Irin Yada Jita Jita Da Akeyi Shiyasa Jaruma Nafisa Abdullahi Take Sanar Da Masoyan ta Cewa Bata Aske Gashin Kanta Ba Make Up Ne Kawai ...
By Unknown Thursday, 13 April 2017 Kannywood Kannywood: Abubuwan Allah Wadai Guda 5 Dasuka Faru A Masana'antar Kannywood A Shekarar 2016 Abubuwa da dama sun faru tun bayan kafuwar fannin fina-finai na Kannywood fiye da shekara 20, sai dai akwai fitattun abubuwan da suka fi jan...
By Unknown 16:31 Kannywood Jarumi Adam A Zango Ya Aikata Wani Abin Bazata Mutane masu tarin yawa sunyi mamaki akan abinda Adam A Zango ya aikata. Nasan wasu zasu zaci wani abin alkaba’in jarumin ya yi. To ba abin a...
By Unknown Tuesday, 11 April 2017 Kannywood Kannywood: Magulmata Sun Fusata Jaruma Hadiza Gabon Hadiza Gabon ta aike sakon ne ta shafinta na Instagram Fitacciyar 'yar wasar Hausan nan Hadiza Gabon, ta yi gargadi ga magulmata masu ya...
By Unknown 13:10 Kannywood Kannywood: Jaruma Rahama Sadau Zansa Acikin Sabon Fim Dinda Zan Bada Umarni - Inji Ali Nuhu Tun bayan da hukumar Moppan ta dakatar da Rahma Sadau bata kuma fitowa asabon fim ba. Domin babu daraktan daya gayyace ta sabida gudun asara...
By Unknown 10:38 Kannywood Kannywood: Tattaunawa Ta Musamman Tareda Jaruma Hadiza Gabon Kai Tsaye Jaruma Hadiza Gabon tace tanason tayi Aure amma lokacine kawai bai yiba. Jarumar ta bayyana hakan ne a wata tattaunawa da sukayi da Shafin B...
By Unknown Monday, 10 April 2017 Kannywood Kannywood: Cikakken Tarihin Nura M Inuwa Takai Taccen Tarihin Mawaki Nura M Inuwa Tattaunawa Kai Tsaye Tafeda Jarumi Abas Sadiq Cikin Shirin Gani Da Idonka. ABBAS SADIQ : Da farko d...
By Unknown Sunday, 9 April 2017 Kannywood Jaruma Rahama Sadau Tace Tanason Yan Wasan Kwallon kafar Barcelona Messi da Neymar Jarumar Fina-finan Hausa Rahama Sadau na son yan wasan kwallon kafar Barcelona, Messi da Neymar, ta bayyana haka ne a shafinta na Instagram ...
By Unknown Saturday, 8 April 2017 Kannywood Kannywood: Darakta Aminu Saira Yafara Aikin Wani Sabon Fim Mai Dogon Zango (Series Film) Shahararren kamfanin shirya finafinan Hausa, Sarai Mobies, ya fara shirya wani kayataccen fim wanda a tarihin masana’antar za a iya cewa ba ...
By Unknown Thursday, 6 April 2017 Kannywood Muhimman Abubuwan Dasuka Faru A Masana'antar Kannywood A Shekarar 2016 2016, na cikin shekarun da masu ruwa da tsaki a finafinan Hausa Kannywood ba za su manta da ita ba. Abubuwa da dama sun faru a shekarar — ma...
By Unknown Wednesday, 5 April 2017 Kannywood Jaruma Rahama Sadau Ta Karo Wulakanci Ku Kalli Wasu Sabbin Hotuna Masu Zafi Da Tayi Fitacciyar jarumar Kannywood da aka fi sani da suna Fina finan Hausa, Rahama Sadau ta sake sakin wasu zafafan hotunan ta sanye da wasu kayat...
By Unknown 20:30 Kannywood Manyan Jarumai Mata Guda 10 Da Tauraruwar Su Take Haskawa A Masana'antar Kannywood Daga Shekarar 2016 Zuwa 2017 Kamar yadda muka fada a baya, wannan zubin jadawali ya yi nazari ne na musamman ta hanyar duba da rawar da kowace jarumi ya taka a finafinan...
By Unknown Sunday, 2 April 2017 Kannywood Sabon Shirin Da Ali Nuhu Da Adam A Zango Suka Fito Tare Mai Suna Sarauniya Sarauniya wani kayataccen fim da aka jima ba;ayi kamar sa ba tun shekaru biyar da suka gabata. A yanzu haka dai wannan fim ya hada jiga jiga...