[Lyrics] Sboy - Farin Ciki (Happiness) Song Lyrics

(INTRO)
Uhn!
Sboy Ne!
Eh Manaa
(Dicey Oh My God)
.
(CHORUS)
Baby Boo,
How are you?
Ya kike?
M missing you,
I love you,
I need you,
I don't wanna say it coz u knw I do,
It's been long time since I saw u.
Ina sanki...nasan kin Sani,
Ina kewarki shima kin Sani.
Zan cika da farin ciki Randa Na aureki.
.
(BRIDGE)
Am the luckiest man to ever live on this earth, tnda Na sameki sai farin ciki, tnda Na sameki no more bakin ciki...
Tnda Na sameki nagode, tnda Na sameki Na more, tnda Na sameki Na warke, tnda Na sameki Nagode, Soyayyarki a raina no ending. Me and u forever no longthing. Tnda Na sameki sai farin ciki, tnda Na sameki no more bakin ciki, tnda Na sameki naji dadiiiiii
.
(VERSE 1)
حبيبي تعال و الجلوس
أريد أن أقول لك شيئا
حياتي لا معنى له دونk
                                         My Love for you are is Pure.
.
(CHORUS)
Baby Boo,
How are you?
Ya kike?
M missing you,
I love you,
I need you,
I don't wanna say it coz u knw I do,
It's been long time since I saw u.
Ina sanki...nasan kin Sani,
Ina kewarki shima kin Sani.
Zan cika da farin ciki Randa Na aureki.
.
(BRIDGE)
Am the luckiest man to ever live on this earth, tnda Na sameki sai farin ciki, tnda Na sameki no more bakin ciki...
Tnda Na sameki nagode, tnda Na sameki Na more, tnda Na sameki naji dadiiiiiiiii
.
(VERSE 2)
Mama zata soki wannan Na Sani,
Baba ma hakan, Dan ni Na Sani,
My brothers My sisters kowa zai soki,
Cz halinki mai kyaune (mai kyau neeee)
Dabi'unki ma abun so ne (abun so neeee)
.
My Love for u is pure
My Love for u is sure
My love for u is real
.
My Love for u is pure
My Love for u is sure
My love for u is real
.
Uhibbuki Katheeeran, Katheeeran, Katheeeeeran
.
(CHORUS)
Baby Boo,
How are you?
Ya kike?
M missing you,
I love you,
I need you,
I don't wanna say it coz u knw I do,
It's been long time since I saw u.
Ina sanki...nasan kin Sani,
Ina kewarki shima kin Sani.
Zan cika da farin ciki Randa Na aureki.
.
(OUTRO)
Am the luckiest man to ever live on this earth, Tnda Na sameki sai farin ciki,
Tnda Na sameki no more bakin ciki......
.
.
DOWNLOAD AUDIO HERE


0 Response to "[Lyrics] Sboy - Farin Ciki (Happiness) Song Lyrics"

Post a Comment