Mutane masu tarin yawa sunyi mamaki akan abinda Adam A Zango ya aikata. Nasan wasu zasu zaci wani abin alkaba’in jarumin ya yi. To ba abin alkaba’i ya yi ba. Abin nan ne da ake cewa anazaton wuta amakera sai kuma akaji doriarta amasaka.
.
Abin ya farune agarin Kaduna State. Abinda ya faru kuwa shine: jarumi Adam A Zango ne ya gina wani katafaren massalachi a Unguwar Zangon kataf. Wanda masallachin samin irinsa sai a birnin Abuja. Wannan abinda Adam ya yi yaba wasu mutanen mamaki, domin su azaton su sai dai ya gyara gidan buga wakoki.
.
Wannan ya nuna afili cewa Adam A Zango mutum ne mai kishin islama. Amma a baya wasu cewa suke baya sallah. Wannan kuma karyane Adam yana sallah yana azumi ya sauke farali. Sannan ya shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah sannan Annabi Muhd bawan Allah ne kuma manzon Allah ne.
Thursday, 13 April 2017
Kannywood
Mu muna Malamai da sarakunan arewa su ringa fadawa shuwagabannimu gaskiya.sannan kuma duk kansu Su Sani cewa akwai ranar kin dillanci.
ReplyDeletekuma kowa ya iya allomsa to ya wanke.