KING KUNTA Lyrics:
INTRO
*An UNDERGROUND KING ……
*…..Is He Who Scares The Mainstream Royalty With His THUNDER SOUND THING
*So Cutting Off My Spring Ankle Won’t Stop Me
*For What’s The Best Thing To Do In Wrestling When The Ring Got You? *…..Is He Who Scares The Mainstream Royalty With His THUNDER SOUND THING
*So Cutting Off My Spring Ankle Won’t Stop Me
*For What’s The Best Thing To Do In Wrestling When The Ring Got You?
CHORUS
*Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta, Kunta,Kunta,Kunta,Kunta! *Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta, Hukunta,Hukunta,Hukunta! (Repeat Chorus Twice)
VERSE ONE
*Yea,Ga Furen Kallon Da Ya Fi Karfin Bayi *King Kunta,Sarkin Bayi
*Sarka A Wuya,Hannaye Da Kafafu *Amma Mun Ki Mu Hakura,Wahala Ya Dafa Mu
*Akwai Wassu Abokan Da Ma Jaraba Ya Raba Mu
*Amma Yanzu Mun Shirya Don Saraba Ya Hada Mu
*Wassu Ba Su Da Rai Don Adaka Ya Raka Su
*Mu Da Muke A Raye Kam Hakika Mun Ga Dazu
*Placed Above Haters,Ubangiji Ya Daga Mu
*Yanzu Muna Da Yanci Kuma Babu Mai Taba Mu
*Blessed By God,Nobody Is Gonna Touch Us
*Yes I Are Tyler’s Man Speaking Yonkers
*No Achilis Heel,Ban Da Dunduniyar Kafa
*Just Aiming Up High Zuwa Duniyar Sama
*Na Fi Karfin Mulkin Mallaka *I’ll Make Pounds,E A Turmin Na Daka
CHORUS (Repeat First Chorus)
VERSE TWO
*King Kunta,Yea I’m A Slave To My Thoughts
*I Ain’t Never Giving Up On The Brave That I Fought
*Till The Day I Bury Him In The Grave That I Dug
*I’m Frank Ocean,Measured By The Waves That I Bought
*Ai,Da Ni Kake Nema Ka Yi Collabo? *Ka Kira B.F.S In Ku Ka Shirya Da Ogajow
*Kokuwa Duk Wani Gaye Daga Office
*Real Rap Is Here,Ai Mun Yaye Daga Rubbish
*In Babu Batiri Ai Ko Agogo Kan Huta
*Amma Banda Kwakwalwar Da Ya Fi Na’urar Computer
*Mai Iya Ziyartar Yanan Gizo Gizo *Will Soon Be A Coach Bayan Su Mourinho
*Simple Kaman ‘A,I,O,U,E’
*Kar Ku Fasa Sa Kuzari,Zo Mu Je *Don Mu Faranta Ran Masu Yin Mu *Da Muddun Suka Gan Mu Na San Za Su Bamu Kudin Mu
CHORUS (Repeat First Chorus)
OUTRO
*Ji Mana,Ku Tsaya Guys!
*Dish Dish Ka,Dish Ka,Dish Dish Ka,Haba Dish Ka (Repeat Till The Song Fade Out)!
0 Response to "[Lyrics] B.O.C King Kunta Song Lyrics"
Post a Comment