Kannywood: Tsokaci Akan Nafisa Abdullahi Na Aske Gashin Kanta Datayi A Wani Sabon Shiri Mai Suna Sultana

 
Fitacciyar Jarumar Shirin Wasan Hausa Wato Nafisa Abdullahi Ta Kafa Sabon Tarihi Wanda Ba'a Taba Yinsa ba A Masana'antar. 

Sanin Kowane Yadda Matanmu Na Hausawa Suke Taka Tsantsan wajan Tattala Gashin Kansu Domin Yin Ado Da Kece Raini Cikin Yan Uwansu Mata Amma Saiga shi Abin Mamaki Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Aske Gashin Kanta Gabadaya Saboda Gudanar Da Wani Sabon Shiri Mai Suna Sultana Wanda Kamafanin Nura M Inuwa Ya Dauki Nauyin sa Sannan Kuma Adam A Zango Yabada Umarni. 

Ko Mene Ra'a yinku Gameda Wannan Abu Da Nafisa Abdullahi Tayi??? 

4 Responses to "Kannywood: Tsokaci Akan Nafisa Abdullahi Na Aske Gashin Kanta Datayi A Wani Sabon Shiri Mai Suna Sultana "

  1. Wannan abu ne da ya burge ni kwarai domin kuwa nafisa ta ciri tuta

    ReplyDelete
  2. Enter your comment...hahhahahahahahahh indai wannan ne abin tarihin to kanny wood sunji kunya mtsm

    ReplyDelete
  3. Gaskiya kam dadai ina ganinta kamar wayayya Ashe Bata wayeba kuma batasan addini ba kuma Duk Wanda Ya qirqiri aske gashin yanada kamisho Na tsinuwa da zunubi saiya shirya amsa tambayarsa

    ReplyDelete