Masana antar shirya fina finai ta
kannywood karkashin shugabanta Alhaji Kabiru Maikaba,
wacca abaya ta kori Jaruma Rahma Sadau daka harkar film,
tayi kuriar kin amincewa da dawowar jarumar ko amincewa
dawo da ita, an shirya wannan kuriarne, sakamakon ganin ya
dace ayafewa jarumar datai laifi abaya, sukace tinda ta yarda
tayi laifin kuma tayi nadama to ya kamata adawo da ita, adai
lokacin kada kuriar wadda manyan yan film da dama suka
halarta, sunkada kuria inda alokacin jaruma nafisa abdullahi
tace ita bata goyon baya, sakamako indai andawo da ita
annuna sonkai saboda abaya ankori wasu jarumai irinsu
maryam hiyana, amma baa dawo dasu ba dan haka bata
goyon baya, shi kuma jagoran masu kaunar adawo da ita
wato jarumi Sani Danja yace tafiyar jarumar, kannywood ta
samu koma baya saboda tanada masoya kuma tayi nadama
dan haka a adawo da ita inji Sani Danja YAN UWA MEYE
RAAYINKU ?

0 Response to "Kannywood: Anata Kada Kuria Akan Dawo Da Rahma Sadau masana’antar Kannywood "
Post a Comment