BONUS: Yadda Zaka Samu Kyautar Kudi Har N500 A Kowane Layin Waya

Posted by Yushau Uba

Wannan Wata Sabuwar Dama Ce Da Zaka Iya Samun Kyautar Naira Dari Biyar Ta Halattacciyar Hanya Kuma A
SauKake ... Amma Wannan Tsarin Yanayi Ne Kawai Ga Masu Amfani Da Wayar Andriod Kawai ..

Toh Masu Andriod Wannan Garabasar Taku Ce Kawai,

Batare Da Bata Lokaci Ba Zan Fara Bayani Akan Yanda Ake Samun Kyautar Katin Kai Tsaye Zuwa Cikin SIM DinKa Na
MTN, Etisalat, MTN Ko Airtel,

Da FarKo Ka Bude Play Store Din WayarKa Ta Andriod Kayi Search Din Zoto, Idan Kuma Kanaso Kayi Download Dinsa Kai Tsaye Batare Da Ka Shiga Play Store Ba SaiKa Taba Wannan Link Din ZOTO.Apk

Bayan Ka Kammala Installing DinSa SaiKa Budeshi

Zakaga Wajen Da Zaka Cike Numbar WayarKa .. Zakaga Ansa +234 Saika Karasa Da NumbarKa Amma Banda Zero

Din FarKo 0, Kamar Haka Kenan +234 81690259 ... Bayan Ka Kammala Saka Numbar SaiKa Taba Kan Confirm

Daganan Zaifara Verifying ..

Yana Kammalawa Zakaga Ya Nunama Wani Fili .. To Idan Ya Kammala Verify Zaga Numban Ya Fito A Wajen,

Yana Kammalawa Zai Nunama Ya Kammala Sign Up, Saika Taba Inda Akasa Claim Your #500 Kana Tabawa ..

Zai Nunama Successfully Recharge .. Daganan Zakaga Sun Turama KuudinKa #500 Kamar Haka

Zaka Iya Kira Brawsing Ko SMS Zqkuma Ka Iya Subscribe Na Calling Ko Na Brawsing Sannan Zaka Iya Transfer in Zuwa Ma Wani Fadatan Kowa Ya Fahimta ALLAH Yasa Mu Dace

Sourced By Ubablog.ml





0 Response to "BONUS: Yadda Zaka Samu Kyautar Kudi Har N500 A Kowane Layin Waya"

Post a Comment