[Lyrics] Yakumzee - Wai Shi Sarki Song Lyrics (Panda Cover)

Yakumzee - #Waishi Sarki (Lyrics) [ Panda + Cover ]

(Intro)

Yesza this is kanem stars family you know. panda cover
Yakumzee. S"Danko on the mixed yer.  wai shi WaiShi
WaiShi dis is this is wai shi sarki. Sarki King wai shi sarki
Hahahahaha hahahahah haha wai shi sarki wai.  Sarki

(Varse 1)

Flows dina zafi gare shi.    kataba ya konama yasa
Sani khadija wlhy suna son juna.   To waini yazan da raina
Ko ina suna so su ganni.   gombe kd platoe suna so suganni
Bauchi yola kano suma suna so su gan shi.  wlhy tlhy zanayi billahi
Kuma sukace basu sanshiba.   shiyasa sukeso su gan shi
I Love you x3 everywhere I go.   wlhy ina sonku gaba daya
Na shiga birnin taraba.   babuji falmata wai za.a musu auren dole
jilausi kalauzee farazee now back to  yakumzee kai
I got broads in Atlanta. I got broads, yea I get it
Short out to ice prince mutumi na.  to kujira ina Zuwa  
ina da aboki a Congo
Yemi t flex kuma wlhy suna Tura mini dollar.  wlhy tlhy bansan suba
Aisha  yobe amina.   MG London shima yana Tura mini dollar

(Ads) """"?

(Verse)

Na shiga gurin da ba.a shi ga.   Sambisa na shiga
flows dinane yakarbe ni.  I'm feelin' myself an got a away  
Wlhy fa sunsara mishi Sambisa Sambisa
Aciki ai ko ina na shiga     har inda ma ai ba.azuwa.  
Nazo da bayani na zana kade inna barku a baya zaku dade
Nobody can't say ma I'm bad nigger   maid city really get big nigga
Come salute to god ever bigger    in ka shiga sai ka Sara mishi
Aiko wani da ubansa ubansa you can't say  yaron banza

(Rhymes)

To kusaya ina tambaya ko ina kaje why nobody can't help you
Na shi ga sunba ni waje na zauna.  sukace how many line
Za.a bani aii ko wani layi na fara flows suka Bude baki
Sukace mini yes sir  
Kalauzee farazee mamumzee Sara zee
harazee irazee but now u can call me.  Yakumzee
ko wani yaro ya fara rap jiya yau  gobe  zakaji Zaice
shi sarki ne ah    sarki yazama banza ah
Son cewa nine guda daya ko wani lungu arewa
Ake ji dani.  Kuji shi wai  I'm the one I'm the best I'ma king
To kai waya baka sarauta

(Outro)
To kai garinku ma ba.a sanka ba to wa zaka muka kai
King without throne ai saide ko sarkin banza
Hahahahah aha.  JAKI

#KANEMSTARSFAMILY

DOWNLOAD AUDIO HERE


0 Response to "[Lyrics] Yakumzee - Wai Shi Sarki Song Lyrics (Panda Cover)"

Post a Comment