INTRO
[Door Knocked]
[Assalamu Alaikum]
(B.O.C)
Ji Mana,Ku Tsaya Guys!
CHORUS
*Plateau,Delta,Adamawa In Shigo?
*Akwa Ibom,Enugu,Nasarawa In Shigo?
*Abia,Bayelsa,Anambra In Shigo?
*(Yea,Where You From?) Daga Bauchi Na Fito
[Repeat Chorus Once]
VERSE ONE
*Assalamu Alaikum,My People Open The Door
*Here I Come With The Kind Of Words Never Been Spoken Before
*Allow Me To Feel At Home Kamar Airport Wa Jirage
*Sai Kowa Ya San Ni Kamar Typhoid A Gidaje
*Bude,Kar Ku Rufe Don Allah
*Masallaci A Kan Gina Ta Ne Don Sallah
*Masafa Don Tsafi,Chochi Don Sujada
*(Dare Ya Yi) Ina Da Tochi,Zo Mu Zaga
*Wai Ina Kwaikwayon Jude? Haba Am I A Bugger?
*I'll Never Eat From Love Portion,Baby Try A Maga
*I Mean I Will Never Live Under Somebody's Spell
*I'm Too Deep,Jama'a Neme Ni Kasa Da Hell
*For I'm Your Guest,Ku Mini Kayar Kalace
*The Rest Suna Manni Ne Bayan Adashe
*Ni Da Gayu Na Ne A Ke Kira C.B.N
*Them Ladies Love To Ping Us Ko Da Ba Mu BBM
CHORUS
*Cross River,Edo,Borno In Shigo?
*Rivers,Sokoto,Ondo In Shigo?
*Osun,Ogun,Oyo In Shigo?
*(Yea,Where You From?) Daga Bauchi Na Fito
[Repeat Chorus Once]
VERSE TWO
*(Toh,Shigo Mana!) Toh Barin Saka Kayar Ado Na
*In Ci Gaye Kafin Ku Nuna Mini Gado Na
*I Love You All,Duk Da Wadanda Ba Su So Na
*Because The Land Is Green Har Ga Wadanda Ba Su Noma
*Ah! So It's Your Own Choice To Make
*You Wanna Sound Different? It's Your Own Voice To Shake
*If You Don't Sound Good,It's Your Own Noise To Hate
*If Your Legacy Is Cool,It's Your Own Boys To Rate
*Open The Door For Me,Na Tsani Tsayawa A Tsarari
*If Cash Is Not Involved Ina Adawa Da Gararin
*I'm Going In Chan Ciki Gaba Da Parlour
*To Draw With My Pen Vividly Sama Da Lalo
*Yauki,Auki,Baiti,Loudly
*Sauti,Laushi,Aiki,Proudly
*No Vex Bros,Ai Kwarya Aka Ba Ka Riko
*Ga Sako Daga Dan Aikan Ubangiji Mai Iko
CHORUS
*Abuja,Kaduna,Benue In Shigo?
*Niger,Kogi,Yobe In Shigo?
*Jigawa,Kebbi,Gombe In Shigo?
*(Yea,Where You From?) Daga Bauchi Na Fito
[Repeat Chorus Once]
VERSE THREE
*Knock Knock! Ban Taba Shiga Ai Sai Na Kwankwasa
*Ni Barawo Ne Da Zan Ga Sakata In Lankwasa?
*Tab Din,In Je Garin Leke Ta Katanga....
*...Wani Ya Je Ya Harbe Ni Da Bindiga A Banza
*Gwamma In Biyo Ta Kofa A Ce Mini 'Ba Shiga'
*I'm The First To Do This Thing,Ko Adamu Na Riga
*Miyetti Allah,Yau Ga Ni A Ruga
*So,No No No,Ka Da Ku Ba Ni Ruwa
*Shigo Da Fura Ku Mana Damu,Ku Bamu Namu
*Allah Ya Nufe Mu Da Shi Ai Dole Za Mu Samu
*I'm The Diamond In The Dirt,Arziki A Juji
*Open Your Eyes To See Kan Dare Ya Yi Wa Duji
*I'm Just Dreaming,Amma In Har Na Bude Ido...
*...Wadanda Su Ke Bi Na Bashi Sai Sun Mini Ciko
*Kuli-Kuli Wa Waye? Ai Mun Daina Jiko
*Mun Tsere An Kama Su Don Sun Raina Riko
CHORUS
*Imo,Ekiti,Kwara In Shigo?
*Kano,Katsina,Taraba In Shigo?
*Ebonyi,Lagos,Zamfara In Shigo?
*(Yea,Where You From) Daga Bauchi Na Fito
OUTRO
-ESKAY What It Do?
We Don Did It Again You Know What I'm Saying
-My Man CRAZIE BLESS,MASK' P In The Building
-I See You FLAIR
-TALLY What It Do?
-DJ ENYHOW My Man,It's How We Do It On A Steady You Know What I'm Saying
-Na Gama!
0 Response to "[Lyrics] B.O.C Madaki Knock Knock Song Lyrics"
Post a Comment