Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi

 
Fitacciyar jaruman wasan Hausan nan, Hadiza Gabon ta nuna cewa a shirye take ta rika fitowa a Finafinan Amurka wato, Hollywood idan har akwai wani shiri da aka tanadi sanya Hijabi a cikinsa.

Ta kuma nuna cewa ba ta da niyyar barin Kannywood inda ta nuna cewa tun da farko a rayuwarta, aikin koyarwa ta take sha'awa sai dai ta tabbatar da cewa duk da yake tana taka rawa a Finafinan Hausa amma har yanzu harshenta bai nina ba.

Source :- 1Arewa.com

0 Response to "Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za'a Tanadar Mata Hijabi "

Post a Comment