[Lyrics] ClassiQ - Kawai Song Lyrics

[INTRO - SHADY BIZNIZ]
.
[VERSE 1]
.
All I need is one mic Kawai
.
Straight to the point am all about the sauti Kawai
.
And tonight zallan lafazi Kawai
.
Daga jin jam din kasan it's Classiq Kawai
.
Yoh toh! non stop Kawai
.
If you ain't talking money malam kayi shiru Kawai
.
The boy smooking hot bensin Kawai
.
Cikin marsandi muna tuki Kawai
.
Am d life of the party Kawai
.
Muna buga musu kati Kawai
.
Kudi muketa counting Kawai
.
Yah...wai na shiga illuminati,
.
Toh let's go Kawai
.
Fresh boy Kawai
.
My nike look all Fes-Fes Kawai
.
Soft touch everything laushi Kawai
.
Haters a gefe Suna ta jin haushi Kawai
.
Nonesense Kawai
.
[BRIDGE]
-All eyez on me(Yoh 2pac Kawai)
-All drinks on me(Kunun zaki Kawai)
-All the girls on me(suna ta kallo Kawai)
-Bazi on me(woo!)
.
[VERSE 2]
.
Oh yoh flex basu dab Kawai
.
Ba wani RnB muna basu rap Kawai
.
Hiphop muna basu trap Kawai
.
Ina kallon su da ido daya fettywap Kawai
.
Ba abun da suka iya sai tusa Kawai
.
Sara mun suke sunata thank you sir Kawai
.
Kazo harka kuma fresh chicks Kawai
.
Up in tha club yeh VIP Kawai
.
Toh Mu ba ruwan mu da hating Kawai
.
Hits muke ta creating Kawai
.
Suna imitating Kawai
.
We don blow mu na celebrating Kawai
.
No nonsense Kawai
.
Common sense Kawai
.
Keep trying till everything make sense Kawai
.
In kazo show kuma it's a shutdown Kawai
.
Now kawai number one on the countdown Kawai (Countdown Kawai)
.
[BRIDGE]
-All eyez on me(Yoh 2pac Kawai)
-All drinks on me(Kunun zaki Kawai)
-All the girls on me(suna ta kallo Kawai)
-Bazi on me(woo!)
.
-Go down*3
.
-All my ladies go down*5
.
- Sexy ladies go
.
-We my fellas
.
-Go down *5
.
-Kasa kawai
.
-Turn up
.
-You know me
.
[VERSE 3]
.
Toh muna nuna musu banbanci Kawai
.
Now everybody knows me hanci Kawai
.
Yes they are local kauyanci Kawai
.
Ba abinda suke ci sai bashi Kawai
.
Ilimi kawai
.
Swaggu kawai
.
And to all the fans one love Kawai
.
Toh Is non of your business Kawai
.
And on the beat is shady bizniz Kawai
.
[HOOK-SHADY BIZNIZ]
.
-KAWAI*13
.
-The end kawai
.

DOWNLOAD AUDIO HERE


0 Response to "[Lyrics] ClassiQ - Kawai Song Lyrics"

Post a Comment