Sunday, 17 January 2016
Kannywood
[Kannywood] Jarumi Ali Nuhu Yakoma Makaranta
Jarumi Ali Nuhu Ya Koma Makaranta Shahararren jarumin finafinan Hausa, Ali Nuhu ya ajiye sana'ar fim na wani dan lokaci inda ya koma makaranta don sake neman ilimi. Ali Nuhu ya bayyana komawarsa makaranta a shafinsa na Facebook a yammacin nan. Jarumin zai karanci sabbin dabarun shirya finafinai ne a Jami'ar Southern California dake kasar Amurka.
0 Response to "[Kannywood] Jarumi Ali Nuhu Yakoma Makaranta"
Post a Comment